KANNYWOOD
Wata kotu ta bada umarnin a kamo jarumi SADIK SANI SADIK saboda zargin yin gaba da wasu kudade.

Wata kotu a jahar Kano ta bada umarnin a kamo shahararren jarumi kannywood mai suna SADIK SANI SADIK saboda zangin yin gaba da wasu kudaden da aka bashi domin yayi aikin Wani shirin film, amma kuma ya ki yayi aikin,
Domin samin shikakken bayani bude bidiyon dake kasa.