Uncategorized
Kalli yadda Mai kudin Africa DANGOTE yake taka rawa tare da uwar gidansa a wajen wani taro.

An sami Wani bidiyo da Shahararren mai kudin Afirka wato DANGOTE ke taka rawa tare da uwar gidansa a Wajen Wani taro, a cikin bidiyon an kalli wata shahararriyar mawakiyar kudancin Nigeria mai suna TENI tana rera wata wakarta mai suna CASE su kuma suna taka rawa tare da wasu mutane dake Wajen taron.
Domin kallon bidiyon sannan kan biyon da ke kasa.
Saurari yadda hanifa take rera karatun Al’kur ani…… https://www.instagram.com/reel/CZCw8NzDFj8/?utm_medium=copy_link