KANNYWOOD

Kalli gidajen harsunan kannywood mafiya tsada

Kannywood wata masana’anta ce ta wasan kwaikwayo ( Film)  a arewacin Najeriya wacce aka kafata a shekarar 1999. A yanzu sama da mutum dubu goma (10000) suke cin abinci ta karkashin ta, amma wasu na ganin cewa ba Wani kuɗi na azo a gani ake samu a masana’antar ba, amma duk da haka wasu harsunan kannywood sunyi kokari sun gida wasu Manyan gidaje da ba kowa ne zai iya ginawa ba, saboda irin tsarin ginin da akayi musu.

Domin kallon gidajen danna kan wannan bidiyo dake kasa 

 

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button

Adblock Detected

Please consider supporting us by disabling your ad blocker