KANNYWOOD

Cututtukan da suka kashe jaruman kannywood 20 da kuma bayanai a kansu.

Sama da shekaru 20 masana’antar kannywood tana fitar da finafinai da jarumai daban daban.

A wannan shekarun kawo yanzu jaruman kannywood da yawa sun rasa rayuwakan su, wasu suna cikin sana’ar film wasu kuma bayan sun bar film.

Mutuwa dai daya ce amma hanyoyinta da yawa, hakan yasa muka kawo muku wasu cututtuka da suka yi sanadiyar mutuwar wasu daga cikin jaruman kannywood 20.

Dannan wannan hoto daga kasa domin kallon bidiyon ๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡

 

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button

Adblock Detected

Please consider supporting us by disabling your ad blocker