KANNYWOOD
Bayyanar bidiyon jaruman kannywood suna sumbatar matayensu a bidiyo ya jawo cece-kuce.

Ansan hausawa dai da kunya tun fil azal, amma bayyanar wannan bidiyo na jaruman kannywood da ake musu kallon hausawa suna nunawa matayensu soyayya a zahiri ya jawo cece-kuce.
Wannan bidiyo dai wata tashar YouTube ce mai suna Gaskiya24 tv ya hada wannan bidiyon.
Dannan nan kasa domin kallon bidiyo gabaki dayanta 👇👇👇👇