LABARAI
Abin tausayi da zai sa kuka akan labarin hanifa da mahaifiyar ta bada.

Hanifa dai ita ce yarinya da malamin ta na karatu ya sace ta sannan ya kashe ta har lahira.
Mahaifiyarta ta bada labarin abin tausayi da ya faru kan diyar ta da aka kashe.
Danna wannan hoto da ke kasa domin kallon bidiyon 👇👇👇